UPDATE!!! :- Ina 'yan uwa na masu amfani da Stark VPN??? Kwana biyu zaku ga baya connecting idan mutum bashi da data.
To sun yi sabon update ne. Ku je Play Store ku yi updating ɗin App ɗin, sannan ku dawo ku cigaba da cin Garaɓasa.
💃💃💃
Domin Samun Garabasa kudanna Link dake kasa domin kuma kucigaba dacin wannan Garabasar
Link 🔗: https://play.google.com/store/apps/details?id=istark.vpn.starkreloaded