Yanda zaku Samu Saukin Data Acikin sauki 1,2GB = 150

 SAMUN DATA MAI SAUKI 1,2GB NAIRA 150


Yanda zaku Samu Saukin Data Acikin Wannan tricks din Munsan cewa yanzu data takara kudade Sosai Akan yanda muka Santa Ada can baya domin Akwanakin baya Muna sayen Data ne Akan Farashin 

ONE 1GB = 214

Amman Yanzu API din Data yakoma Naira

ONE 1GB = 265

Kunga kau Data Ahalin yanzu Tayi tsada Akan yanda muka Santa Can baya 


Wannan Posting din Munyi Embed Video Wanda zai nuna muku Yanda zaku Samu Data Cikin Saukin Farashi Amman kafinnan yanada mukatuwar Kuyi Amfani da STARK VPN  

Domin Amfani da Ita Munyi 

Post Video below 

 

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form